An Kaddamar da Sabon Tsari na Makarantun Firamare, Sakandare da Koyar Fasaha a Najeriya- FG
Gwamnatin Najeriya ta kammala yin nazari sosai kan tsarin karatu na kasa, na makarantun firamare da sakandare, da na koyon fasaha. Sabon tsarin yana da nufin rage yawan ababen dake…
