Bala’in Ambaliyar Ruwa Da Ke Tafe Da Matsalar Abinci Na Damun Gwamnonin Arewa Maso Gabas
Gwamnonin shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya sun bayyana damuwarsu kan matsalar ambaliyar ruwa da za ka iya haifar da mummunar illa ga rayuka da dukiyoyi. Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabas…
