Rundunar JTF Ta Kashe ‘Yan Ta’adda 12 A Borno
Dakarun rundunar hadin gwiwa a jihar Borno sun kashe mutane 12 da ake zargin ‘yan ta’addar Boko Haram/ISWAP ne a karamar hukumar Mafa. Wannan farmakin da aka tare da taimakon…
New Niger Media Network (N2 Media Network)
The Pulse of New Niger
Dakarun rundunar hadin gwiwa a jihar Borno sun kashe mutane 12 da ake zargin ‘yan ta’addar Boko Haram/ISWAP ne a karamar hukumar Mafa. Wannan farmakin da aka tare da taimakon…
Hukumar Alhazai ta Najeriya ta fitar da jadawalin aikin Hajjin shekarar 2026, wanda ya kunshi sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna da mahukuntan Saudiyya a watan Nuwamba na shekarar 2025,…
Gwamnonin shiyyar Arewa maso Gabashin Najeriya sun bayyana damuwarsu kan matsalar ambaliyar ruwa da za ka iya haifar da mummunar illa ga rayuka da dukiyoyi. Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Gabas…
By Mohammed Baba Yahaya The recent statement by His Excellency, Governor Mohammed Umaru Bago, regarding the development of Niger State has generated significant discussion online. I understand that the phrase…
Hatsarin kwale-kwale a jihar Sokoto ya yi sanadiyar bacewar fasinjoji da dama. Lamarin ya faru ne a karamar hukumar Shagari. Jami’an Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Sakkwato (SEMA)…
Wani jirgin ruwa dauke da bakin haure ya kife a gabar tekun Mauritaniya, inda mutane 69 suka mutu. Kwale-kwalen ya kife ne lokacin da bakin haure suka ga hasken wani…
By Mohammed Baba Yahaya Yes, two years is enough to start judging a state governor’s performance, but it is too soon to deliver a definitive final judgment. It’s a crucial…
Kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan tashar jiragen ruwa ta Baro ya gano rashin hadin kai a tsakanin hukumomin gwamnati da kuma nakasu na ababen more rayuwa a matsayin…
The House of Representatives Ad-hoc Committee on Baro Port has identified a lack of synergy among government agencies and an infrastructural deficit as major setbacks affecting its operation. The committee…
Najeriya na fuskantar nau’i uku na rashin abinci mai gina jiki, wanda kuma aka fi sani da “yunwar boye.” Gwamnatin Tarayya ta yi kira da a samar da ingantaccen tsari…