Kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan tashar jiragen ruwa ta Baro ya gano rashin hadin kai a tsakanin hukumomin gwamnati da kuma nakasu na ababen more rayuwa a matsayin babban koma baya da ya shafi ayyukan ta. Kwamitin yana neman haÉ—in gwiwa tare da Media Trust Group don Æ™addamar da shawarwari da haÉ—in gwiwar jama’a.
